Labarai

NAFDAC ta ƙwace miliyoyin magungunan zazzaɓin cizon sauro na Bogi

0
NAFDAC ta ƙwace miliyoyin magungunan zazzaɓin cizon sauro na Bogi Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC, ta ƙwace sama da magungunan...

Wassanni

Ketare

Sabon hadin gwiwar AI tsakanin Saudiyya da manyan kamfanonin Amurka

0
Saudiyya na ci gaba da ƙarfafa dangantakarta da manyan kamfanonin AI na Amurka, inda ta sanar da sabbin yarjejeniyoyi da suka kai biliyoyin daloli....

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile...

0
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

ManYan Labarai

Siyasa

Afirika

Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan

0
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...

Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.

0
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin. Shugaban ya tura wasiƙa da...

Ghana na yunkurin samar da makamashin nukiliya

0
Ghana tana shirin kasancewa cikin ƙasashen Afirka da ke da makamashin nukiliya inda take ƙoƙarin fara gina tasharta ta nukiliya ta farko. Ministan ma’aikatar makamashi, ...

Afirka ta kudu ta karbi falasdinawa 153 da Isra’ila ta tura kasar

0
Shugaban ƙasar Afirkata Kudu Cyril Ramaphosa ya tabbatar da karɓar Falasɗinawa 153 da Isra’ila ta tura ƙasar ba tare da tintiɓar su ba. Ramaphosa ya...

Najeriya ta ƙaryata zargin leken asiri kan jirgin sojinta a Burkina Faso ‎

0
‎Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta musanta rahotannin da ke yawo cewa jirginta kirar C-130 da ya yi saukar gaggawa a birnin Bobo-Dioulasso...

fasaha