Ɗalibi dan aji uku ya rataye kansa a Jami’ar jihar Neja

0
Wani ɗalibi dake aji na 3 a sashen Kimiyyar na'ura( computer science ) a Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida da ke Lapai, jihar Neja, mai...

Ɗan ƙunar baƙin wake ya tada bam a ayarin sojoji a Borno

0
Wani dan kunar bakin wake ya kutsa da mota cikin ayarin sojoji a yankin Timbuktu Triangle da ke Jihar Borno, inda ya kashe sojoji...

Ƴansanda Sun Musanta Rahoton Sace Kiristoci a Kajuru

0
Rundunar Ƴansandan Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke yawo na cewa an sace wasu mabiya addinin Kirista 163 a ƙaramar hukumar Kajuru ta...

Jama’a sun yi tururuwa suna dibar ganimar man dizel yayin da tankar mai ta...

0
Jama'a sun yi tururuwa suna dibar ganimar man dizel yayin da tankar mai ta faɗi a Legas Tanka mai ɗauke da dizal ta kife a...

Plateau: Matar da ƴanbindiga su ka sace ta haihu a hannun su

0
Plateau: Matar da ƴanbindiga su ka sace ta haihu a hannun su Wata matar aure da aka sace tare da ‘yarta a yankin Kyaram da...

Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin da zai jagoranci shari’a kan kisan matar aure da...

0
Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin da zai jagoranci shari’a kan kisan matar aure da ‘ya’yanta shida a Dorayi Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za...

An kama ƴan Najeriya 53 da zargin aikata laifukan intanet a Ghana

0
An kama ƴan Najeriya 53 da zargin aikata laifukan intanet a Ghana Hukumomin tsaron Ghana sun cafke mutum 53 da ake zargi da aikata manyan...

Buratai Ya Yi Gargadi Kan Dogaro Da Sojoji Wajen Tsaron Cikin Gida

0
Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar-Janar Tukur Buratai, ya yi gargaɗi kan dogaro da sojoji wajen ayyukan tsaron cikin gida, yana mai cewa hakan...

Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 18 daga hannun ‘yanbindiga a gaɓar tekun Kamaru

0
Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 18 daga hannun 'yanbindiga a gaɓar tekun Kamaru Manjo Sokoya ya ce nan-take dakarun Birged ta 13 da ke aiki...

Gwamnatin tarayya za ta fara sabbin dokokin haraji daga 1 ga wata janairu,2026.

0
Gwamnatin ta  ce an yi gyaran ne domin bunƙasa tattalin arziƙi da rage wa ’yan Najeriya wahalhalu. Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Manufofin Kuɗi da...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts