Sojojin da suka taɓa kitsa juyin mulki a Najeriya da abin da ya faru...
A ranar Litinin, 26 ga watan Janairun 2026 ne rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunƙurin juyin mulki a ƙasar wanda aka yi a...
Gwamnan Kano zai koma jam’iyyar APC ranar Litinin
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai koma jam'iyyar APC, mai mulkin Najeriya a ranar Litinin 26 ga watan Janairun 2026.
Gwamnatin Kano ta...
Sojoji sun lalata sansanonin ƴanbindiga a Arewa maso Gabashin Najeriya
Sojoji sun lalata sansanonin ƴanbindiga a Arewa maso Gabashin Najeriya
Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojin haɗin gwiwarta ta Operation haɗin kai da JTF a...
Sukar Tafiye-Tafiye na Nuna Rashin Fahimtar Aikin Gwamnati “Gwamna Umar Dikko Radda”
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya ce sukar da al’umma ke yi kan yawaitar tafiye-tafiye da gwamnoni ke yi, na yin hakan ne...
Abin da ya sa za mu saki ƴan fashin daji – Gwamnatin Katsina
Gwamnatin jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ta yi ƙarin haske kan rahotonnin da ke cewa tana shirin sakin wasu da ake zargi da...
Babu Tabbas Kan Ranar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Zai Koma Jam’iyyar APC
Kawo yanzu babu tabbas kan ranar da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC.
Babu Tabbas Kan Ranar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf...
Shin Abba Gida Gida zasu rabu da kwankwaso?
A ƙarshen shekarar da ta gabata ne aka fara samun alamun rabuwar gari tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ubangidansa a siyasa, Sanata...
Abubuwan da ake tunani zasu faru a Siyasar 2026
Shekarar 2026 shekara ce da Najeriya za ta fuskanci manyan al'amura masu ɗaukar hankali.
Irin abubuwan da ake tunani zasu faru a 2026 a bangaren...
Boko Haram Ta Sanya Sunana Cikin Jerin Wadanda Take Shirin Kashewa- -SHEIK GUM
fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa wasu majiyoyi daga hukumomin tsaro a Abuja sun sanar da shi cewa kungiyar ta’addanci...
Jam’iyyun Adawa Sun Soki Tinubu Kan Tafiyar Hutun Ƙarshen Shekara
Jam’iyyun adawa na (ADC) da LP sun soki Shugaban Bola Ahmed Tinubu bisa tafiyarsa zuwa Turai domin hutun ƙarshen shekara, daidai lokacin da ƙasar...















