Trending Now
Labarai
An Kama Ni Ne Saboda Binciken Badakalar Ganduje A Dala Dry...
Tsohon Shugaban Hukumar Kaɓar Koke-koke da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya ce an kama shi ne...
Wassanni
Ketare
Sabon hadin gwiwar AI tsakanin Saudiyya da manyan kamfanonin Amurka
Saudiyya na ci gaba da ƙarfafa dangantakarta da manyan kamfanonin AI na Amurka, inda ta sanar da sabbin yarjejeniyoyi da suka kai biliyoyin daloli....
Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?
Zuwan katafaren jirgin ruwa na yaƙi mallakar Amurka mai suna Gerald R Ford, tekun da ke kusa da yankin Latin Amurka na ƙara fito...
ManYan Labarai
Afirika
ECOWAS zata buɗe babban taron ƙoli a yau Lahadi.
Shugabannin ƙasashen Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka ECOWAS sun hallara a birnin Abuja don buɗe babban taron ƙoli da za’a fara a yau...
Jam’iyyar ADC ta zargi EFCC da amfani da siyasa wajen kin bada belin tsohon...
Jam’iyyar ADC ta zargi Hukumar EFCC da amfani da siyasa wajen kin bada belin tsohon Ministan Shari’a na kasa, Abubakar Malami SAN.
Jam’iyyar ta ce...
Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, ministan ya fito fili ya sanar da cewa...
Yayin da zarge zarge ke ƙara ƙarfi kan Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, ministan ya fito fili ya sanar da cewa duk mai...
‘Yanbindigar Da ke Addabar Kano Daga Jihar Katsina Suke – Gwamnan Kano
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa kasha 95 na ‘yanbindigar da ke addabar Kano daga jihar Katsina suke shigowa.
Gwamnan ya bayyana hakan...
Ba ma amfani da EFCC Wajen Cin Zarafin ’Yan Adawa – Gwamnatin Tarayya
Ba ma amfani da EFCC Wajen Cin Zarafin ’Yan Adawa – Gwamnatin Tarayya
Fadar shugaban ƙasar ta yi watsi da zargin wasu ’yan adawa na...































