NAFDAC ta ƙwace miliyoyin magungunan zazzaɓin cizon sauro na Bogi
NAFDAC ta ƙwace miliyoyin magungunan zazzaɓin cizon sauro na Bogi
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC, ta ƙwace sama da magungunan...
Kotu ta umarci ma’aikatan birnin tarayya su dakatar da yajin aiki
Kotun warware matsalolin ƴan ƙwadago ƙarƙashin jagorancin Alƙali Emmanuel Subilim ta umarci ma’aikatan babban birnin tarayya FCTA da su dakatar da yajin aikin da...
Babban layin wutar lantarki ya sake lalacewa a Najeriya
Najeriya ta sake fuskantar katsewar wutar lantarki sakamakon lalacewar babban layin lantarkin ƙasar a ranar Talata,
Gwamnan Kano zai koma jam’iyyar APC ranar Litinin
Tinubu ya...
Venezuela ta saki fursunonin siyasa 80 saboda matsin lambar Amurka
Ƙungiyar Kare Hakkin Yan Adam a Venezuela, ta ce gwamnati ta saki fursunonin siyasa akalla 80, sakamakon matsin lamba daga Amurka.
Venezuela ta saki fursunonin...
Wutar lantarki ta katse a wasu sassan Amurka saboda guguwa
Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar.
Ko sojojin Venezuela za...
Gwamnatin Sokoto za ta haramta ‘almubazzaranci’ yayin aure a jihar
Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya ce gwamnatina za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci a lokacin aure a faɗin...
Sojojin Isra’ila na binciken maƙabarta a Gaza don neman gawar ɗan ƙasarta
Isra'ila ta ce tana bincike cikin wata maƙabarta a Gaza don neman Ran Gvili, mutum guda da ya rage cikin Isra'ilawan da Hamas ta...
Ɗalibi dan aji uku ya rataye kansa a Jami’ar jihar Neja
Wani ɗalibi dake aji na 3 a sashen Kimiyyar na'ura( computer science ) a Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida da ke Lapai, jihar Neja, mai...
Tinubu ya yi alhinin rasuwar ɗan kasuwar Kano Bature Abdulaziz
Tinubu ya yi alhinin rasuwar ɗan kasuwar Kano Bature Abdulaziz
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhini da jimami kan rasuwar fitaccen ɗan kasuwa...
Dubban mutane sun rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a Mozambique
Dubban mutane sun rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a Mozambique
Dubban mutane ne suka rasa muhallansu sakamakon mummunan ambaliyar ruwa a Mozambique lamarin da ya...

















