Home Wasanni Morocco Ta Yi Nasara a Wasan Bude Gasar AFCON 2025

Morocco Ta Yi Nasara a Wasan Bude Gasar AFCON 2025

118
0

Kasar Morocco dake karbar bakin gasar cin kofin Nahiyar Afirka AFCON 2025, ta fara gasar da kafar dama, bayan lallasa kasar Comoros da ci 2 da nema.

AFCON 2025: Najeriya Ta Fitar da Sunayen ‘Ƴan Wasanta 28

Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba

Saudiyya Ta Zartar da Hukuncin Kisa Kan Mutane 347 A 2025

Kasashen sun kara ne a wasan farko da suka buga daren Lahadi.

Dan wasa Ibrahim Diaz da El-kabi ne suka jefa wa Morocco kwallayen bayan dawowa daga hutun rabin lokaci.

Sakamakon nasarar ta sa Morocco ta zamo kan gaba da naki 3 a rukunin A.

 

A rukunin B, Afirka ta Kudu za ta kara da Angola, yayin da Masar da Zimbabwe zasu kwace raini a daren yau

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here
Prove your humanity: 9   +   2   =