Janar Christopher Musa zai maye gurbin Badaru a matsayin Ministan Tsaro
Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, Shugaba Bola Tinubu zai naɗa tsohon Babban Hafsan Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin...
Jami’an Tsaro suyi aikisu ba tare jiran umarni ba ~ Christopher Musa
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya umarci jami’an tsaro da su gudanar da aikin su batare da jiran umarni ba.
Ministan Tsaro, Janar Christopher...
Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 18 daga hannun ‘yanbindiga a gaɓar tekun Kamaru
Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 18 daga hannun 'yanbindiga a gaɓar tekun Kamaru
Manjo Sokoya ya ce nan-take dakarun Birged ta 13 da ke aiki...
Gwamnonin Kudu-Maso-Yamma Sun Gudanar Na Babban Taro A Ibadan
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Kudu-Maso-Yamma kuma Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ne ya jagoranci taron.
Sauran gwamnonin da suka halarta sun haɗa da Gwamnan jihar Ondo...
Gwamnatin tarayya za ta fara sabbin dokokin haraji daga 1 ga wata janairu,2026.
Gwamnatin ta ce an yi gyaran ne domin bunƙasa tattalin arziƙi da rage wa ’yan Najeriya wahalhalu.
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Manufofin Kuɗi da...
Har yanzu ba a samu Ɗalibai 250 da Aka Sace a makarantar katolika ta...
Fiye da makwanni 2 bayan garkuwa da su da ƴan bindiga suka yi, har yanzu babu labarin fiye da ɗalibai 250 na makarantar kwanan...
Bello Matawalle Shine Mafi Dacewa da Ministan Tsaro – Sheikh Gumi
Fitaccen malamin addini, Dr. Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana wannan ra’ayi ne a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ya ce...
IBB ya buƙaci haɗin kan manyan Arewa
Tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bukaci shugabannin Arewa da su tashi tsaye wajen dawo da martabar yankin na...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile yunƙurin juyin mulki...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 a Jihar Filato
Rahotanni sun nuna cewa wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar...
















