Faɗa ya kaure tsakanin jami’an soji da na ‘yansanda a garin jos jihar Filato.
Aƙalla sojoji biyu da ’yan sanda biyu sun kece raini a wata babbar kasuwa da ke kan titin Ahmadu Bello Way a garin Jos,...
Jami’an Tsaro suyi aikisu ba tare jiran umarni ba ~ Christopher Musa
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya umarci jami’an tsaro da su gudanar da aikin su batare da jiran umarni ba.
Ministan Tsaro, Janar Christopher...
Yan’bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata 25 a jihar Kebbi
Rundunar yan'sanda tabbatar da kai hari makarantar sakandare ta gwamnati Girls Comprehensive Senior Secondary School mega a jihar Kebbi.
Gidan jaridar Daily Trust ta rawaito...
Sojoji sun nemi goyon bayan ƴan Najeriya wajen yaƙar ta’addanci
Rundunar Sojin Najeriya ta bukaci tallafin ‘yan kasa domin samun nasarar murkushe ‘yan ta’adda da sauran barazanar tsaro.
Babban hafsan Sojan ƙasa, Laftanar Janar Waidi...
Adamawa: Ƴan sandan sun sake ƙaddamar da bincike kan mutanen da aka watsawa acid
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun sake ƙaddamar da bincike kan ƙorafin mutane uku da aka watsawa acid a shekarar 2023 data gabata.
Wannan na...
Malami bashi da Alaƙa da asusun banki guda 46 da ake zargin sa
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami, ya ƙaryata zargin da Hukumar EFCC take masa cewa yana da haɗi asusun banki...
Mayakan ISWAP sun kashe babban kwamandan Rundunar Soji na Damboa
An tabbatar da cewa Janar Uba, kwamandan Rundunar Damboa, ya rasa ransa a hannun ‘yan ta’addan ISWAP bayan awanni da aka ruwaito ya bace...
An harbe jami’an Tsaro Na Kasa a Kusa Da Fadar shugaban ƙasar Amurka
A ranar 26 ga watan Nuwamba, an harbe sojojin Tsaro na Ƙasa (National Guard) biyu na Amurka a tsakiyar birnin Washington, D.C., nesa kaɗan...
Barau ya yaba wa Shugaban Ƙasa kan daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar Benin
Mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma mataimakin kakakin majalisar ECOWAS na Farko, Sanata Barau Jibrin, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu, saboda kai dauki gaggawa...
Amnesty International ta yi Allah-wadai da garkuwa da mata sama da 25 da ‘yanbindigar...
Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da garkuwa da mata sama da 25 da aka yi a makarantar sakandare ta mata da ke garin...

















