Gwamnatin tarayya za ta fara sabbin dokokin haraji daga 1 ga wata janairu,2026.
Gwamnatin ta ce an yi gyaran ne domin bunƙasa tattalin arziƙi da rage wa ’yan Najeriya wahalhalu.
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Manufofin Kuɗi da...
Sarkin Musulmi Ya Yaba wa Sojoji kan tsoro
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa’ad Abubakar III ya yaba wa sojojin Najeriya bisa jajircewarsu wajen kare rayuka da kuma dukiyoyin ƴan Najeriya.
Sarkin Musulmin...
Kotun Tarayya Ta Umarci EFCC Ta Gurfanar da Kwamishinan Kuɗi na jihar Bauchi Kan...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Hukumar EFCC da ta gabatar da Kwamishinan Kuɗin Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, a ranar 30 ga Disamba...
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 a Jihar Filato
Rahotanni sun nuna cewa wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar...
An Saki Sauran Ɗaliban Makarantar KatoliKa 130 Da Aka Sace A Neja
An saki sauran ɗaliban makarantar sakandiren St. Mary’s Catholic dake Papiri a Jihar Neja da yan bindiga suka yi garkuwa da su.
Amurka ta Jinjinawa...
Sojojin Najeriya Sun Daƙile Harin Ƴanbindiga a Bitta, Borno, Sun Hallaka Wasu da Makamai...
Wasu rahotanni na cewa sojoji sunyi nasarar daƙile yaƙunrin harin ƴanbindiga lokacin da suka nufi kai hari a cikin al’ummar Bitta da ke Borno.
Rundunar...
Ƴansandan Legas Sun Kama Mutum Biyar Bisa Zargin Shirya Garkuwa ta Ƙarya Don Yaudarar...
Rundunar ƴansandan Jihar Legas ta kama mutum biyar da ake zargi da shirya garkuwa da mutane na ƙarya, lamarin da ya shafi wani ɗalibi...
’Yan Sanda Za Su Tsaurara Dokar Amfani da Baƙin Gilashin Mota
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta sanar da cewa za ta ƙara tsaurara aiwatar da dokar bada izinin amfani da baƙin gilashin mota a faɗin...
Tinubu Ya Yi Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaro
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawar sirri da manyan hafsoshin tsaro a fadar sa da ke Abuja.
Amurka ta Jinjinawa Najeriya kan...
Najeriya ta ƙaryata zargin leken asiri kan jirgin sojinta a Burkina Faso
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta musanta rahotannin da ke yawo cewa jirginta kirar C-130 da ya yi saukar gaggawa a birnin Bobo-Dioulasso...
















