Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin.
Shugaban ya tura wasiƙa da...
Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Kamfen Din “Nijeriya Ta, Ɗabi’a Ta”
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon kamfen na ƙasa baki ɗaya domin ƙarfafa wa ’yan Nijeriya gwiwa su nuna kishin ƙasa ta hanyar...
Barau ya yaba wa Shugaban Ƙasa kan daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar Benin
Mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma mataimakin kakakin majalisar ECOWAS na Farko, Sanata Barau Jibrin, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu, saboda kai dauki gaggawa...
Yunkurin juyin mulki: ECOWAS Ta Tura Sojoji Benin
Kungiyar Ecowas ta sanar da tura jami’an tsaro na ko-ta-kwana domin taimaka wa sojojin Jamhuriyar Benin, wajen kakkabe sojojin da suka yi yunkurin juyin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile yunƙurin juyin mulki...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...
Zan Yi Duk Abinda Ya Kamata Wajen Yakar Ta’addanci A Najeriya – Sabon Ministan...
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa Mai ritaya, ya ce zai yi duk abin da ya kamata a yaki da ta’addacin da ya addabi...
NAPTIP A Kano Ta Kama Mai Tura Mata Aikatau Zuwa Saudiyya
Hukumar Hana Safarar Bil’adama Ta Kasa (NAPTIP) reshen jihar Kano ta kama wata mata a bisa zargin safarar wasu mata 7 zuwa kasar waje.
Mai...
‘Yanbindigar Da ke Addabar Kano Daga Jihar Katsina Suke – Gwamnan Kano
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa kasha 95 na ‘yanbindigar da ke addabar Kano daga jihar Katsina suke shigowa.
Gwamnan ya bayyana hakan...
Ghana na yunkurin samar da makamashin nukiliya
Ghana tana shirin kasancewa cikin ƙasashen Afirka da ke da makamashin nukiliya inda take ƙoƙarin fara gina tasharta ta nukiliya ta farko.
Ministan ma’aikatar makamashi, ...
Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...

















