WHO ta bayyana cewa An Samu Raguwar Kamuwa Da Cutar Tarin Fuka A Najeriya
Binciken da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fitar a bana, ya nuna cewa akwai raguwar yawan mutanen da ke kamuwa da cutar tarin...
Afirka ta kudu ta karbi falasdinawa 153 da Isra’ila ta tura kasar
Shugaban ƙasar Afirkata Kudu Cyril Ramaphosa ya tabbatar da karɓar Falasɗinawa 153 da Isra’ila ta tura ƙasar ba tare da tintiɓar su ba.
Ramaphosa ya...
Musulmai ne suka fara fuskantar matsala ta hanyar hare-haren Boko Haram a Nijeriya –...
Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afrika (AU), Mahmoud Youssouf, ya ce babu wani kisan kiyashi da aka yi wa Kiristoci a arewacin Najeriya, yana mai jaddada...
ECOWAS da Ansarudden sun haɗa hannu da nufin yaƙar ta’addanci a yammacin Afrika
A ƙarshen makon jiya ne aka kammala taron da ƙungiyar addinin Musulunci ta Ansaruddeen, tare da hukumar gudanarwar ECOWAS su ka shirya a Najeriya...











