Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?
Zuwan katafaren jirgin ruwa na yaƙi mallakar Amurka mai suna Gerald R Ford, tekun da ke kusa da yankin Latin Amurka na ƙara fito...
Rundunar ‘Yan Sanda:Mun Tsaurara Tsaro A Kan Iyayokin Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tsaurara tsaro a kan iyakokin jihar bayan wani taron bitar dabarun yaki da ta’addanci.
A cikin sanarwar da mai...
Tunibu Ya Umurci Hukumomin Tsaro Su Kubutar da Daliban 25 da Aka Sace...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai Mohammed Idris, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin.
“Shugaban Ƙasa ya...
Zargin kisan Kiristoci: Najeriya Ta Fara Tattaunawa Da Amurka Kan Barazanar Kai Hari
Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar ya ce, Najeriya ta soma tattaunawa da Amurka bayan barazanar Trump na kawo wa Najeriya hari a...
Zargin kisan Kiristoci: Najeriya Ta Fara Tattaunawa Da Amurka Kan Barazanar Kai Hari
Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar ya ce, Najeriya ta soma tattaunawa da Amurka bayan barazanar Trump na kawo wa Najeriya hari a...
Amnesty International ta yi Allah-wadai da garkuwa da mata sama da 25 da ‘yanbindigar...
Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da garkuwa da mata sama da 25 da aka yi a makarantar sakandare ta mata da ke garin...
Mayakan ISWAP sun kashe babban kwamandan Rundunar Soji na Damboa
An tabbatar da cewa Janar Uba, kwamandan Rundunar Damboa, ya rasa ransa a hannun ‘yan ta’addan ISWAP bayan awanni da aka ruwaito ya bace...
Yan’bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata 25 a jihar Kebbi
Rundunar yan'sanda tabbatar da kai hari makarantar sakandare ta gwamnati Girls Comprehensive Senior Secondary School mega a jihar Kebbi.
Gidan jaridar Daily Trust ta rawaito...
Yan’bindiga sun kashe wani dan siyasa a jihar Zamfara
Yan bindiga sun kashe wani jigon jam'iyyar APC a Zamfara mai suna Umar Moriki a ranar 15 ga Nuwamba, 2025.
An harbe Moriki ne kusa...
Adamawa: Ƴan sandan sun sake ƙaddamar da bincike kan mutanen da aka watsawa acid
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun sake ƙaddamar da bincike kan ƙorafin mutane uku da aka watsawa acid a shekarar 2023 data gabata.
Wannan na...















