Jam’iyyar ADC ta zargi EFCC da amfani da siyasa wajen kin bada belin tsohon...

0
Jam’iyyar ADC ta zargi Hukumar EFCC da amfani da siyasa wajen kin bada belin tsohon Ministan Shari’a na kasa, Abubakar Malami SAN. Jam’iyyar ta ce...

Malami bashi da Alaƙa da asusun banki guda 46 da ake zargin sa

0
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami, ya ƙaryata zargin da Hukumar EFCC take masa cewa yana da haɗi asusun banki...

’Yan Siyasa Na Shirin Kai Ganduje Kara Kan Hisbah Mai Zaman Kanta

0
Wasu 'yan siyasa a Kano na Shirin kai Ganduje, kara bisa yunkurin kafa kungiyar Hisbah mai zaman kanta. Masu sukar tsarin na ganin ƙoƙarin na...

EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige

0
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta tsare tsohon ministan ƙwadago kuma tsohon gwamnan jihar Anambra, Chris Ngige. Mai magana da yawun Ngige,...

Gwamna Agbu Kefas Zai koma Jam’iyyar APC – Shugaban Jam’iyyar Taraba

0
Shugaban jam’iyyar APC a Jihar Taraba, Ibrahim Tukur, ya tabbatar cewa Gwamna Agbu Kefas zai sauya sheƙa zuwa APC a hukumance a watan Janairu...

Barau ya yaba wa Shugaban Ƙasa kan daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar Benin

0
Mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma mataimakin kakakin majalisar ECOWAS na Farko, Sanata Barau Jibrin, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu, saboda kai dauki gaggawa...

2027: Jonathan ya gana da Atiku a Abuja

0
Muhawara ta barke a fagen siyasar kasar nan bayan wata ganawa da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya yi da tsohon shugaban...

Abubakar Malami Ya Musanta Zargin Daukar Nauyin Ta’addanci, Ya Ce Siyasa Ce Kawai

0
Tsohon Babban Lauyan kasa, Abubakar Malami (SAN), ya musanta zarge-zargen da ke danganta shi da daukar nauyin ta’addanci, yana mai cewa zargin ba su...

IBB ya buƙaci haɗin kan manyan Arewa

0
Tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bukaci shugabannin Arewa da su tashi tsaye wajen dawo da martabar yankin na...

Jam’iyar ta rabu kashi biyu, kuma kundin shari’a ya ba su izinin barin jam’iyar

0
'Yan majalisar Rivers ba su sanar da ni kafin ficewar su daga jam’iyyar PDP Nyesom Wike, Babban Ministan Tarayya, ya ce 'yan majalisar wakilai...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts