Gwamnatin Nasarawa za ta kafa yan sandan Jiha
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana cewa tana da shirin kafa rundunar ’yan sandan jiha, muddin gwamnatin tarayya ta amince da sauye-sauyen kundin tsarin mulki...
Dimukiraɗiya a Najeriya na daf da rugujewa – Nigeria Unite
Wata ƙungiya mai zaman kanta a Najeriya ta yi Korafin Kan yadda dimukiraɗiya Najeriya ke tafiya.
Kungiyar mai suna ‘Nigeria Unite’, ta bayyana hakan ne...
Shin ko murabus din Badaru ya yi zai kawo karshen matsalar Tsaro a Najeriya
Ministan tsaron Najeriya, Mohammad Badaru Abubakar, ya ajiye muƙaminsa a yayin da ƙasar ke ci gaba da fuskantar matsananciyar matsalar tsaro.
A cewar wata sanarwa...
Matawalle: Wike Ya Ƙi Karbar Shawara
Ƙaramin Ministan Harkokin Tsaro, Bello Matawalle, ya soki yadda Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya gudanar da sa-in-sa da jami’in soja a...
Gwamna Agbu Kefas Zai koma Jam’iyyar APC – Shugaban Jam’iyyar Taraba
Shugaban jam’iyyar APC a Jihar Taraba, Ibrahim Tukur, ya tabbatar cewa Gwamna Agbu Kefas zai sauya sheƙa zuwa APC a hukumance a watan Janairu...
Za mu tsara kasafin kuɗin 2026 bisa buƙatun al’ummar Sokoto’ ~ Ahmad Aliyu
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu ya ce gwamnatinsa za ta tsara kasafin kuɗin shekarar 2026 bisa buƙatun da al'ummar jihar suka gabatar.
Yayin da yake...
‘Yanbindigar Da ke Addabar Kano Daga Jihar Katsina Suke – Gwamnan Kano
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa kasha 95 na ‘yanbindigar da ke addabar Kano daga jihar Katsina suke shigowa.
Gwamnan ya bayyana hakan...
Duk lokacin da na ji labarin cewa an kashe mutum, sai nayi kuka ~...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya ce alhakin gwmanati ne maido da zaman lafiya da haɗin kai a jihar Filato.
Yayin da yake jawabi...
Sojojin da suka taɓa kitsa juyin mulki a Najeriya da abin da ya faru...
A ranar Litinin, 26 ga watan Janairun 2026 ne rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunƙurin juyin mulki a ƙasar wanda aka yi a...
Malami bashi da Alaƙa da asusun banki guda 46 da ake zargin sa
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami, ya ƙaryata zargin da Hukumar EFCC take masa cewa yana da haɗi asusun banki...

















