Kotu ta umarci PDP ta bai wa Sule Lamido damar shiga takarar shugabanci
Babbar Kotun Tarayya a Najeriya ta bayar da umarni ga jam’iyyar adawa ta PDP da ta ba wa tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido,...
Dimukiraɗiya a Najeriya na daf da rugujewa – Nigeria Unite
Wata ƙungiya mai zaman kanta a Najeriya ta yi Korafin Kan yadda dimukiraɗiya Najeriya ke tafiya.
Kungiyar mai suna ‘Nigeria Unite’, ta bayyana hakan ne...
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Kafa Kwalejin Kimiyya da Fasaha a Gaya
Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kafa Kwalejin kimiyya da fasaha wato Polytechnic, a karamar hukumar Gaya, domin bawa bangaren zartarwa damar samar...
Matawalle: Wike Ya Ƙi Karbar Shawara
Ƙaramin Ministan Harkokin Tsaro, Bello Matawalle, ya soki yadda Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya gudanar da sa-in-sa da jami’in soja a...
Bukola Saraki ya nemi a ɗage babban taron jam’iyyar PDP
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya buƙaci jam'iyyar PDP da ta ɗage babban taronta da ta shirya yi tsakanin ranakun 15 da...












