Faɗa ya kaure tsakanin jami’an soji da na ‘yansanda a garin jos jihar Filato.

0
Aƙalla sojoji biyu da ’yan sanda biyu sun kece raini a wata babbar kasuwa da ke kan titin Ahmadu Bello Way a garin Jos,...

Za a dauki sabbin ma’aikatan kashe gobara fiye da 200 a Kano

0
Hukumar kashe gobara ta Kano tace zata ɗauki ma'aikata sama da ɗari biyu tare da siyan sabbin motocin kashe gobara a shekara mai kamawa...

Ghana na yunkurin samar da makamashin nukiliya

0
Ghana tana shirin kasancewa cikin ƙasashen Afirka da ke da makamashin nukiliya inda take ƙoƙarin fara gina tasharta ta nukiliya ta farko. Ministan ma’aikatar makamashi, ...

Janar Christopher Musa zai maye gurbin Badaru a matsayin Ministan Tsaro

0
Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, Shugaba Bola Tinubu zai naɗa tsohon Babban Hafsan Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin...

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta mayar da sama da...

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta mayar da sama da naira miliyan 50 ga mahajjatan jihar da ke shirin sauke...

Gwamnatin Kano ta ƙara jaddada haramcin sana’ar Achaba

0
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da jaddada aiwatar da dokar hana sana'ar achaɓa ta shekarar 2013, wani mataki da ta ce zai taimaka wajen...

Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan

0
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...

Gwamnatin Nasarawa za ta kafa yan sandan Jiha

0
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana cewa tana da shirin kafa rundunar ’yan sandan jiha, muddin gwamnatin tarayya ta amince da sauye-sauyen kundin tsarin mulki...

Shin ko murabus din Badaru ya yi zai kawo karshen matsalar Tsaro a Najeriya

0
Ministan tsaron Najeriya, Mohammad Badaru Abubakar, ya ajiye muƙaminsa a yayin da ƙasar ke ci gaba da fuskantar matsananciyar matsalar tsaro. A cewar wata sanarwa...

Daya daga cikin ’ya’yan Sheikh Ibrahim Niass ta bayyana yadda suka ji labarin rasuwar...

0
Sayyada Rahmatullahi, ɗaya daga cikin ’ya’yan fitaccen jagoran Darikar Tijjaniyya na duniya, Sheikh Ibrahim Niass — wanda kuma ya kasance malami kuma jagora ga...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts