IBB ya buƙaci haɗin kan manyan Arewa
Tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bukaci shugabannin Arewa da su tashi tsaye wajen dawo da martabar yankin na...
Matawalle ne ya sanya Badaru Ajiye Mukaminsa na Babban Ministan Tsaro
Tsohon Babban Ministan Tsaro na ƙasa, Mohammed Badaru Abubakar, ya mika takardar murabus daga mukaminsa a ranar 1 ga Disamba 2025, inda ya bayyana...
Jam’iyar ta rabu kashi biyu, kuma kundin shari’a ya ba su izinin barin jam’iyar
'Yan majalisar Rivers ba su sanar da ni kafin ficewar su daga jam’iyyar PDP Nyesom Wike, Babban Ministan Tarayya, ya ce 'yan majalisar wakilai...
Jami’an Tsaro suyi aikisu ba tare jiran umarni ba ~ Christopher Musa
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya umarci jami’an tsaro da su gudanar da aikin su batare da jiran umarni ba.
Ministan Tsaro, Janar Christopher...
Yan Majalisar Dokoki biyu na jihar Zamfara sun fice daga Jam’iyyar APC
‘Yan majalisar dokoki biyu na Jihar Zamfara sun fice daga jam’iyyar APC, inda suka danganta matakin nasu da rikice-rikicen cikin gida da matsalolin jagoranci...
Zan Yi Duk Abinda Ya Kamata Wajen Yakar Ta’addanci A Najeriya – Sabon Ministan...
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa Mai ritaya, ya ce zai yi duk abin da ya kamata a yaki da ta’addacin da ya addabi...
UNICEF Ta Jinjinawa Gwamnan Kano A Bisa Kula Da Kananan Yara
Asusun Tallafawa Yara Na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ya jinjinawa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, bisa daukar nauyin samar da abinci mai gina jiki...
NAPTIP A Kano Ta Kama Mai Tura Mata Aikatau Zuwa Saudiyya
Hukumar Hana Safarar Bil’adama Ta Kasa (NAPTIP) reshen jihar Kano ta kama wata mata a bisa zargin safarar wasu mata 7 zuwa kasar waje.
Mai...
‘Yanbindigar Da ke Addabar Kano Daga Jihar Katsina Suke – Gwamnan Kano
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa kasha 95 na ‘yanbindigar da ke addabar Kano daga jihar Katsina suke shigowa.
Gwamnan ya bayyana hakan...
Amurka Za Ta Hana Biza Ga ‘Yan Najeriya Masu Hannu A Zargin Kisan Kiristoci
Amurka ta yi barazanar saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasarta ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci kisan...
















