Gwamnatin Jihar Kano ta nemi a kama Ganduje da sanata Barau saboda yunkurin kafa...

0
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta yi kira da a gaggauta bincike da kamo tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje bisa kalamansa na nuni da...

An harbe jami’an Tsaro Na Kasa a Kusa Da Fadar shugaban ƙasar Amurka

0
A ranar 26 ga watan Nuwamba, an harbe sojojin Tsaro na Ƙasa (National Guard) biyu na Amurka a tsakiyar birnin Washington, D.C., nesa kaɗan...

Gwamnonin Kudu sun jaddada bukatar kafa ‘yan sandan jihohi

0
‎Gwamnonin kudu sun jaddada bukatar kafa ’Yan Sandan Jihohi, suna cewa wannan ita ce muhimmiyar mafita ga matsalar tsaro a Najeriya. ‎ ‎Gwamnonin jihohin Kudancin Najeriya...

Gwamnonin Kudu-Maso-Yamma Sun Gudanar Na Babban Taro A Ibadan

0
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Kudu-Maso-Yamma kuma Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ne ya jagoranci taron. Sauran gwamnonin da suka halarta sun haɗa da Gwamnan jihar Ondo...

Atiku Abubakar ya amshi katin jam’iyyar ADC

0
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya karɓi katin kasancewa ɗan jamʼiyyar ADC a mazaɓarsa ta Jada da ke jihar Adamawa. Hakan ya kawo ƙarshen...

NUJ-Ta kafa kwamitin tantancewa da sabunta rijistar mambobi

0
Kungiyar 'yan Jaridu ta kasa (NUJ) reshen Jihar Jigawa ta kafa kwamitin tantancewa da sabunta rijistar mambobi, bisa umarnin da Babban Ofishin Ƙasa ya...

Gwamnatin Jihar Adamawa ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana na gwamnati da...

0
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Asabar, wacce Kwamishinan Ilimi na jihar, Dr Umar Pella ya sanya wa hannu, gwamnati ta...

Shugaban hukumar DSS ya kai wa Tinubu rahoto kan matsalar tsaro

0
Babban Jami'in tsaro na farin kaya Yayi Wa Tinubu Bayanin yadda Ake Kara Samun Karuwar Tsaro. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu bayanai daga Darakta...

Trump ya soki gwamnatin Tinubu kan yadda rashin tsaro yake kara tabarbarewa.

0
Shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da kai hari kan Najeriya, yana mai bayyana kasar bakar fata mafi yawan jama'a a duniya a...

Sojoji sun nemi goyon bayan ƴan Najeriya wajen yaƙar ta’addanci

0
Rundunar Sojin Najeriya ta bukaci tallafin ‘yan kasa domin samun nasarar murkushe ‘yan ta’adda da sauran barazanar tsaro. Babban hafsan Sojan ƙasa, Laftanar Janar Waidi...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts