Bai kamata WIke da AM Yerima su yi sa-in-sa a bainar jama’a ba –...
Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya ce babu buƙatar yin sa-in-sar da aka samu tsakanin ministan Abuja, Nyesom Wike da sojan ruwa,...
Duk lokacin da na ji labarin cewa an kashe mutum, sai nayi kuka ~...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya ce alhakin gwmanati ne maido da zaman lafiya da haɗin kai a jihar Filato.
Yayin da yake jawabi...
Cutar shan Inna ta sake bulla a Jihar Zamfara
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da samun sabbin rahoton kamuwa da cutar shan inna (polio) a jihar.
WHO ta bayyana cewa An Samu Raguwar Kamuwa...
Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?
Zuwan katafaren jirgin ruwa na yaƙi mallakar Amurka mai suna Gerald R Ford, tekun da ke kusa da yankin Latin Amurka na ƙara fito...
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Kafa Kwalejin Kimiyya da Fasaha a Gaya
Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kafa Kwalejin kimiyya da fasaha wato Polytechnic, a karamar hukumar Gaya, domin bawa bangaren zartarwa damar samar...
Abubuwan da ake tunani zasu faru a Siyasar 2026
Shekarar 2026 shekara ce da Najeriya za ta fuskanci manyan al'amura masu ɗaukar hankali.
Irin abubuwan da ake tunani zasu faru a 2026 a bangaren...
ECOWAS da Ansarudden sun haɗa hannu da nufin yaƙar ta’addanci a yammacin Afrika
A ƙarshen makon jiya ne aka kammala taron da ƙungiyar addinin Musulunci ta Ansaruddeen, tare da hukumar gudanarwar ECOWAS su ka shirya a Najeriya...
Yan Sanda Sun Ceto Yara 17, tare da Cafke waɗanda ake Zargin da Safarar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta cafke wasu mutum uku da ake zargi da safarar bilAdama wadanda aka ceto yara 17 daga hannunsu a...
Aƙalla Mutane 500 Sun Mutu a Zanga-zangar Tsadar Rayuwa a Iran
Bayanai daga Iran na cewa aƙalla mutane 500, sun mutu a sakamakon zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, a cewar ƙungiyoyin kare hakkin Ɗan Adam...
Sarkin Musulmi Ya Yaba wa Sojoji kan tsoro
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa’ad Abubakar III ya yaba wa sojojin Najeriya bisa jajircewarsu wajen kare rayuka da kuma dukiyoyin ƴan Najeriya.
Sarkin Musulmin...

















