Ƙungiyar Likitoci masu Neman Kwarewa Ta Dakatar da Yajin Aiki

0
Ƙungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta dakatar da shirin ta na tsunduma yajin aikin da zata fara gudunar wa a yau litinin,...

Gwamnatin Kano Ta Biya Naira Biliyan 2 Don Karɓo Takardun Daliban Lafiya a Cyprus

0
Gwamnatin Kano ta ce ta biya kimanin naira biliyan 2 domin karbo takardar shaidar kammala karatun daliban da gwamnatocin baya suka tura yin karatun...

Zarge zarge dake faruwa tsakanin kasar Nijar, da Benin

0
A ranar Litinin ne gwamnatin Jamhuriyar Benin da ke Yammacin Afirka ta sanar da rufe ofishin jakadancinta da ke Yamai na Jamhuriyar Nijar, a...

Shin Abba Gida Gida zasu rabu da kwankwaso?

0
A ƙarshen shekarar da ta gabata ne aka fara samun alamun rabuwar gari tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ubangidansa a siyasa, Sanata...

Shin Nigeria zata iya wuce wannan mataki a gasar kafi ta AFCON?

0
A yau Litinin ne Najeriya za ta ɓarje gumi da Mozambique a wasan zagaye na biyu a babbar gasar tamaula ta cin kofin Afirka...

Abubuwan da ake tunani zasu faru a Siyasar 2026

0
Shekarar 2026 shekara ce da Najeriya za ta fuskanci manyan al'amura masu ɗaukar hankali. Irin abubuwan da ake tunani zasu faru a 2026 a bangaren...

Boko Haram Ta Sanya Sunana Cikin Jerin Wadanda Take Shirin Kashewa- -SHEIK GUM

0
fitaccen malamin  addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa wasu majiyoyi daga hukumomin tsaro a Abuja sun sanar da shi cewa kungiyar ta’addanci...

Premeir Radio ta kaddamar da wani sashe da zai dinga shirya wasannin kwaikwayo na...

0
Bikin kaddamar sabon da sashen ya fara gudana ne daga ranar Juma’a 26 zuwa yau litinin 29 ga disamban 2025, inda aka gabatar da...

Alamu Sun Nuna Yiwuwar Ficewar Gwamna Abba Kabir Daga NNPP Zuwa APC

0
Biyo bayan rade radin ficewar gwamna Abba Kabir Yusif daga jamiyyar NNPP zuwa APC da aka fara makon jiya, yanzu haka a iya cewa...

Gwamnatin tarayya za ta fara sabbin dokokin haraji daga 1 ga wata janairu,2026.

0
Gwamnatin ta  ce an yi gyaran ne domin bunƙasa tattalin arziƙi da rage wa ’yan Najeriya wahalhalu. Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Manufofin Kuɗi da...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts