Isra’ila ta ce tana bincike cikin wata maƙabarta a Gaza don neman Ran Gvili, mutum guda da ya rage cikin Isra’ilawan da Hamas ta yi garkuwa da su a 2023.
Afirka ta kudu ta karbi falasdinawa 153 da Isra’ila ta tura kasar
Nijar Ta Dakatar da Bai wa ‘Yan Amurka Bizar Shiga Ƙasar
Amurka Za Ta Hana Biza Ga ‘Yan Najeriya Masu Hannu A Zargin Kisan Kiristoci
Isra’ilar ta ce dakarunta za su yi binciken ne a wuraren da suke iko da su a Gaza.
Ƙungiyar Hamas ta ce ta jima da bayar da bayanan inda za a samu Mista Gvili, kuma dakarun na Isra’ila na aiki ne bisa bayanan da Hamas ɗin ta bayar.









