Home Labarai Wutar lantarki ta katse a wasu sassan Amurka saboda guguwa

Wutar lantarki ta katse a wasu sassan Amurka saboda guguwa

72
0

Aƙalla gidaje da shaguna 600 ne suka rasa wutar lantarki a Amurka sakamakon wata mummunar guguwa da ta auka wa ƙasar.

Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?

Sabon hadin gwiwar AI tsakanin Saudiyya da manyan kamfanonin Amurka

Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?

Jihohin kudancin ƙasar, irin su Tennessee da Texas da Mississippi a kuma Louisiana ne lamarin ya fi ƙamari.

Al’ummar ƙasar da dama ne suka fuskanci wannan guguwa, yayin da ake fama da tsananin sanyi inda a wasu biranen yake maki 20 ƙasa da sufuli a ma’aunin salshiyos.

Hukumar kula da hasashen yanayi ta ƙasar ta yi gargaɗin samun mummunar iska da saukar dusar ƙanƙara mai yawa a wasu sassan New England.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here
Prove your humanity: 5   +   4   =