Home Labarai Premeir Radio ta kaddamar da wani sashe da zai dinga shirya wasannin...

Premeir Radio ta kaddamar da wani sashe da zai dinga shirya wasannin kwaikwayo na al’ada da na zamani, cikin harshen turanci da hausa.

173
0

Bikin kaddamar sabon da sashen ya fara gudana ne daga ranar Juma’a 26 zuwa yau litinin 29 ga disamban 2025, inda aka gabatar da wasu wasanni guda biyu, na hausa mai sunan wa yafi rowa? Sai na turanci da aka yiwa lakabi da Queen Naija.

Gwamnan Kano Ya Yaba wa Tinubu Kan Amincewa da Kammala Aikin Titi na Wuju-Wuju Mai Naira Biliyan 47

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Kano Ta Amince da Mayar da Ragowar Kuɗi ga Maniyatan Hajjin 2026

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Kano Ta Amince da Mayar da Ragowar Kuɗi ga Maniyatan Hajjin 2026

Shirin dai ya kayatar da masu kallo inda aka dinga sowa da tafi yayin gabatar da shi

Malam Yakubu Liman shine manajan dake kula da wannan sabon sashi, yayi karin haske kan ayyukan da sashin za sa a gaba

Yau litininin ce rana ta karshe da za a Karkare gabatar da wasannin kwaiwayo da ake kawowa a budadden dakin taro na premier radio, ida ake sa ran sashen zai cigaba da bijiro da shirye shiryen da masu kayatarwa da debe kewa.

Manyan baki daga wurare daban daban ne ke halartar tarukan da ake gudanarwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here
Prove your humanity: 7   +   1   =