Gwamnatin Kano ta ƙara jaddada haramcin sana’ar Achaba
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da jaddada aiwatar da dokar hana sana'ar achaɓa ta shekarar 2013, wani mataki da ta ce zai taimaka wajen...
Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...
Gwamnatin Nasarawa za ta kafa yan sandan Jiha
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana cewa tana da shirin kafa rundunar ’yan sandan jiha, muddin gwamnatin tarayya ta amince da sauye-sauyen kundin tsarin mulki...
Shin ko murabus din Badaru ya yi zai kawo karshen matsalar Tsaro a Najeriya
Ministan tsaron Najeriya, Mohammad Badaru Abubakar, ya ajiye muƙaminsa a yayin da ƙasar ke ci gaba da fuskantar matsananciyar matsalar tsaro.
A cewar wata sanarwa...
Gwamnatin Jihar Kano ta nemi a kama Ganduje da sanata Barau saboda yunkurin kafa...
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta yi kira da a gaggauta bincike da kamo tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje bisa kalamansa na nuni da...
An harbe jami’an Tsaro Na Kasa a Kusa Da Fadar shugaban ƙasar Amurka
A ranar 26 ga watan Nuwamba, an harbe sojojin Tsaro na Ƙasa (National Guard) biyu na Amurka a tsakiyar birnin Washington, D.C., nesa kaɗan...
Gwamnonin Kudu sun jaddada bukatar kafa ‘yan sandan jihohi
Gwamnonin kudu sun jaddada bukatar kafa ’Yan Sandan Jihohi, suna cewa wannan ita ce muhimmiyar mafita ga matsalar tsaro a Najeriya.
Gwamnonin jihohin Kudancin Najeriya...
Gwamnonin Kudu-Maso-Yamma Sun Gudanar Na Babban Taro A Ibadan
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Kudu-Maso-Yamma kuma Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ne ya jagoranci taron.
Sauran gwamnonin da suka halarta sun haɗa da Gwamnan jihar Ondo...
Shugaban hukumar DSS ya kai wa Tinubu rahoto kan matsalar tsaro
Babban Jami'in tsaro na farin kaya Yayi Wa Tinubu Bayanin yadda Ake Kara Samun Karuwar Tsaro.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu bayanai daga Darakta...
Sojoji sun nemi goyon bayan ƴan Najeriya wajen yaƙar ta’addanci
Rundunar Sojin Najeriya ta bukaci tallafin ‘yan kasa domin samun nasarar murkushe ‘yan ta’adda da sauran barazanar tsaro.
Babban hafsan Sojan ƙasa, Laftanar Janar Waidi...















