IBB ya buƙaci haɗin kan manyan Arewa

0
Tsohon shugaban Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bukaci shugabannin Arewa da su tashi tsaye wajen dawo da martabar yankin na...

Matawalle ne ya sanya Badaru Ajiye Mukaminsa na Babban Ministan Tsaro

0
  Tsohon Babban Ministan Tsaro na ƙasa, Mohammed Badaru Abubakar, ya mika takardar murabus daga mukaminsa a ranar 1 ga Disamba 2025, inda ya bayyana...

Jami’an Tsaro suyi aikisu ba tare jiran umarni ba ~ Christopher Musa

0
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa ya umarci jami’an tsaro da su gudanar da aikin su batare da jiran umarni ba. Ministan Tsaro, Janar Christopher...

Zan Yi Duk Abinda Ya Kamata Wajen Yakar Ta’addanci A Najeriya – Sabon Ministan...

0
Sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Musa Mai ritaya, ya ce zai yi duk abin da ya kamata a yaki da ta’addacin da ya addabi...

NAPTIP A Kano Ta Kama Mai Tura Mata Aikatau Zuwa Saudiyya

0
Hukumar Hana Safarar Bil’adama Ta Kasa (NAPTIP) reshen jihar Kano ta kama wata mata a bisa zargin safarar wasu mata 7 zuwa kasar waje. Mai...

‘Yanbindigar Da ke Addabar Kano Daga Jihar Katsina Suke – Gwamnan Kano

0
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa kasha 95 na ‘yanbindigar da ke addabar Kano daga jihar Katsina suke shigowa. Gwamnan ya bayyana hakan...

Amurka Za Ta Hana Biza Ga ‘Yan Najeriya Masu Hannu A Zargin Kisan Kiristoci

0
Amurka ta yi barazanar saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasarta ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci kisan...

Faɗa ya kaure tsakanin jami’an soji da na ‘yansanda a garin jos jihar Filato.

0
Aƙalla sojoji biyu da ’yan sanda biyu sun kece raini a wata babbar kasuwa da ke kan titin Ahmadu Bello Way a garin Jos,...

Ghana na yunkurin samar da makamashin nukiliya

0
Ghana tana shirin kasancewa cikin ƙasashen Afirka da ke da makamashin nukiliya inda take ƙoƙarin fara gina tasharta ta nukiliya ta farko. Ministan ma’aikatar makamashi, ...

Janar Christopher Musa zai maye gurbin Badaru a matsayin Ministan Tsaro

0
Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, Shugaba Bola Tinubu zai naɗa tsohon Babban Hafsan Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts