Safarar Yara: Gwamnatin kogi ta ceto yara 21
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayyana cewa jami’an tsaro sun ceto yara 21 masu shekaru 6 zuwa 17 da ake zargin an yi safarar su.
Safarar...
Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin.
Shugaban ya tura wasiƙa da...
Barau ya yaba wa Shugaban Ƙasa kan daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar Benin
Mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma mataimakin kakakin majalisar ECOWAS na Farko, Sanata Barau Jibrin, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu, saboda kai dauki gaggawa...
Rikicin makiyaya da Manoma ya sake kunno kai a Jigawa
Rikicin manoma da makiyaya ya sake kunnu tare da sanadiyar mutuwar mutum guda, da kuma asarar dukiya.
An Kama Ni Ne Saboda Binciken Badakalar Ganduje...
An ceto dalibai 100 daga cikin 315 da aka sace a Jihar Neja
An ceto ɗalibai 100 daga cikin 315 da ’yan bindiga suka sace a Makarantar St. Mary’s da ke Papiri a Jihar Neja.
Daya daga cikin...
Har yanzu ba a samu Ɗalibai 250 da Aka Sace a makarantar katolika ta...
Fiye da makwanni 2 bayan garkuwa da su da ƴan bindiga suka yi, har yanzu babu labarin fiye da ɗalibai 250 na makarantar kwanan...
Yan sandan jihar Kano sun kama matasa da ake zargi da addabar unguwannin Medile...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama wasu matasa da ake zargi da addabar unguwannin Medile da kuma Guringawa da fashi da makami, inda...
Abubakar Malami Ya Musanta Zargin Daukar Nauyin Ta’addanci, Ya Ce Siyasa Ce Kawai
Tsohon Babban Lauyan kasa, Abubakar Malami (SAN), ya musanta zarge-zargen da ke danganta shi da daukar nauyin ta’addanci, yana mai cewa zargin ba su...
Hukumar kwastam ta kama wani jirgin ruwan ƙasar Brazil, a tashar jirgin ruwa ta...
A cewar Kwastam an ɗaure ƙwayar ne a cikin wasu ƙunshi guda 24 kuma an sanya su a cikin jakunkuna biyar da aka ɓoye...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile yunƙurin juyin mulki...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...
















