Saudiyya da Qatar za su samar da Jirgin Ƙasa
Ƙasashen Saudiyya da Qatar sun rattaba hannu kan yarjejeniya domin fara aikin gina dogo wanda zai ba da damar zirga-zirgar fasinja tsakanin manyan biranen...
Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin.
Shugaban ya tura wasiƙa da...
Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Kamfen Din “Nijeriya Ta, Ɗabi’a Ta”
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon kamfen na ƙasa baki ɗaya domin ƙarfafa wa ’yan Nijeriya gwiwa su nuna kishin ƙasa ta hanyar...
Barau ya yaba wa Shugaban Ƙasa kan daƙile yunƙurin juyin mulki a ƙasar Benin
Mataimakin shugaban majalisar dattawa kuma mataimakin kakakin majalisar ECOWAS na Farko, Sanata Barau Jibrin, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu, saboda kai dauki gaggawa...
Rikicin makiyaya da Manoma ya sake kunno kai a Jigawa
Rikicin manoma da makiyaya ya sake kunnu tare da sanadiyar mutuwar mutum guda, da kuma asarar dukiya.
An Kama Ni Ne Saboda Binciken Badakalar Ganduje...
An Kama Ni Ne Saboda Binciken Badakalar Ganduje A Dala Dry Port – Muhuyi
Tsohon Shugaban Hukumar Kaɓar Koke-koke da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya ce an kama shi ne...
2027: Jonathan ya gana da Atiku a Abuja
Muhawara ta barke a fagen siyasar kasar nan bayan wata ganawa da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya yi da tsohon shugaban...
Kano Za Ta Yi Wa Yara Miliyan 4 Rigakafi A Kananan Hukumomi 44
Gwamnatin jihar Kano tana sa ran yiwa yara fiye da miliyan 4 allurar rigakafin cutar shan inna a kananan hukumomi 44 na jihar.
UNICEF Ta...
Hukumar kwastam ta kama wani jirgin ruwan ƙasar Brazil, a tashar jirgin ruwa ta...
A cewar Kwastam an ɗaure ƙwayar ne a cikin wasu ƙunshi guda 24 kuma an sanya su a cikin jakunkuna biyar da aka ɓoye...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile yunƙurin juyin mulki...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...

















