Malami bashi da Alaƙa da asusun banki guda 46 da ake zargin sa
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami, ya ƙaryata zargin da Hukumar EFCC take masa cewa yana da haɗi asusun banki...
Bello Matawalle Shine Mafi Dacewa da Ministan Tsaro – Sheikh Gumi
Fitaccen malamin addini, Dr. Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana wannan ra’ayi ne a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ya ce...
Kayi Murabus Daga Ministan Tsaro Ko Kuma na Maka ka Kotu -Barista Dantani
Fitaccen lauya, Barista Hamza Nuhu Dantani, ya shawarci Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle, da ya gaggauta yin murabus ko kuma ya fito bainar...
AFCON 2025: Najeriya Ta Fitar da Sunayen ‘Ƴan Wasanta 28
Hukumar ƙwallon ƙafa ta kasa ta fitar da sunayen ‘ƴan wasan Kungiyar Super Eagles da za su buga mata wasa a gasar cin kofin...
Dangote Ya Ware Kashi 25 Na Dukiyarsa Don Inganta Ilimin Matasa
Dangote ya ƙaddamar da shirin tallafawa ɗaliban Najeriya.
Sabon shirin ilimi zai ci naira triliyan guda da miliyan dubu 350 a cikin shekaru 10.
Shirin da...
’Yan Siyasa Na Shirin Kai Ganduje Kara Kan Hisbah Mai Zaman Kanta
Wasu 'yan siyasa a Kano na Shirin kai Ganduje, kara bisa yunkurin kafa kungiyar Hisbah mai zaman kanta.
Masu sukar tsarin na ganin ƙoƙarin na...
EFCC ta tsare tsohon ministan ƙwadago, Chris Ngige
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, ta tsare tsohon ministan ƙwadago kuma tsohon gwamnan jihar Anambra, Chris Ngige.
Mai magana da yawun Ngige,...
Hukumar ta shirya domin fara ɗaukar sabbin jami’an
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (Police Service Commission), tare da haɗin gwiwar Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, ta sanar da fara ɗaukar sabbin ‘yan...
Amurka ta Jinjinawa Najeriya kan ceton Dalibai 100 na St. Mary’s
Gwamnatin Amurka ta yaba wa Najeriya kan nasarar ceto wasu daga cikin dalibai 100 na makarantar St. Mary’s da aka sace a Papiri, Jihar...
NLC Ta Shirya Zanga-Zanga a Ranar 17 Ga Disamba
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta sanar da gudanar da zanga-zanga a fadin Najeriya a ranar 17 ga watan Disamba, sakamakon yadda matsalar tsaro...

















