Gwamnan Kano Ya Yaba wa Tinubu Kan Amincewa da Kammala Aikin Titi na Wuju-Wuju...
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yabawa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa amincewar gwamnatin tarayya na kammala aikin titin Wuju-Wuju da kuɗin...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Kano Ta Amince da Mayar da Ragowar Kuɗi ga...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta amince da biyan kuɗin da ya yi ragowa ga maniyatan aikin hajjin mutum ɗari da tara...
Sojojin Najeriya Sun Daƙile Harin Ƴanbindiga a Bitta, Borno, Sun Hallaka Wasu da Makamai...
Wasu rahotanni na cewa sojoji sunyi nasarar daƙile yaƙunrin harin ƴanbindiga lokacin da suka nufi kai hari a cikin al’ummar Bitta da ke Borno.
Rundunar...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Kano Ta Amince da Mayar da Ragowar Kuɗi ga...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta amince da biyan kuɗin da ya yi ragowa ga maniyatan aikin hajjin mutum ɗari da tara...
Ƴansandan Legas Sun Kama Mutum Biyar Bisa Zargin Shirya Garkuwa ta Ƙarya Don Yaudarar...
Rundunar ƴansandan Jihar Legas ta kama mutum biyar da ake zargi da shirya garkuwa da mutane na ƙarya, lamarin da ya shafi wani ɗalibi...
INEC a Kano Ta Kaddamar da Sabuwar Manhajar Rijistar Katin Zaɓe Don Sauƙaƙa Rijista
Hukumar zabe mai zamanm kanta ta reshan jihar kano tace ta samar da wata sabuwar manhaja wadda zata bawa yan kasa damar yin rijistar...
Malami Ya Zargi EFCC da Kai Samame Ofisoshi da Gidajensa
Tsohon Antoni Janar na Tarayyar Najeriya (AGF), Abubakar Malami, SAN, ya bayyana zargin cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kai...
Tinubu Ya Yi Alkawarin Ci Gaba da Ayyukan Buhari
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ayyuka da manufofin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, inda zai ɗora...
’Yan Sanda Za Su Tsaurara Dokar Amfani da Baƙin Gilashin Mota
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta sanar da cewa za ta ƙara tsaurara aiwatar da dokar bada izinin amfani da baƙin gilashin mota a faɗin...
Paris: Tsohon Jagoran ’Yan Tawayen Congo Ya Samu Daurin Shekaru 30
wata kotu a birnin Paris, ta yankewa tsohon madugun ’yan tawayen Congo, Roger Lumbala, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari, bayan samun sa...
















