Stevens Ya Fuskanci abubuwan ban mamaki daga Tafiyar Zagayen Duniya a kan keke
Shekara goma bayan da Jules Vernes ya wallafa shahararren littafinsa na 'A faɗin Duniya cikin kwana 80', wani matafiyi ɗan Ingila ya fita domin...
Sarkin Musulmi Ya Yaba wa Sojoji kan tsoro
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa’ad Abubakar III ya yaba wa sojojin Najeriya bisa jajircewarsu wajen kare rayuka da kuma dukiyoyin ƴan Najeriya.
Sarkin Musulmin...
Kotun Tarayya Ta Umarci EFCC Ta Gurfanar da Kwamishinan Kuɗi na jihar Bauchi Kan...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Hukumar EFCC da ta gabatar da Kwamishinan Kuɗin Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, a ranar 30 ga Disamba...
Nijar Ta Dakatar da Bai wa ‘Yan Amurka Bizar Shiga Ƙasar
Jamhuriyar Nijar ta dakatar da bai wa 'yan Amurka bizar shiga ƙasarta
Domin martani ga matakin Amurka na dakatar da bayar da bizar shiga ƙasar...
Kotun Tarayya Ta Umarci EFCC Ta Gurfanar da Kwamishinan Kuɗin Bauchi Kan Zargin Safarar...
Zaynab Kurawa Premier: Kotun Tarayya da ke Abuja ta umurci Hukumar EFCC da ta gabatar da Kwamishinan Kuɗin Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, a...
Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Masu Garkuwa da Mutane a Matsayin ’Yan Ta’adda
Gwamnatin Tarayya ta ayyana masu garkuwa da mutane da sauran ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai a matsayin ’yan ta’adda a hukumance, matakin da ke...
’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 28 a Jihar Filato
Rahotanni sun nuna cewa wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar...
Saudiyya Ta Zartar da Hukuncin Kisa Kan Mutane 347 A 2025
Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam sun ce kasar Saudiyya ta aiwatar da hukuncin kisa kan mutane aƙalla 347 a shekarar 2025, alƙaluman da suka...
INEC za ta gana bangarorin dake rikici a jam’iyyar ta PDP
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa wato INEC ta gayyaci bangarorin dake rikici da juna kan batun shugabancin jam’iyyar ta PDP, wanda kuma...
Majalisar Wakilai Ta Tsaurara Dokar Zaɓe, Ta Sanya Hukunci Mai Tsanani Kan Saye da...
Majalisar Wakilai ta amince da gyare-gyare masu tsanani ga dokar zabe, inda aka sanya hukunci mafi tsauri ga saye da sayar da kuri’u, wanda...

















