Samarin Tijjaniyya sun gudanar da taron zaman lafiya a Kano
Kungiyar samarin Tijjaniyya ta kasa karkashin jagorancin sheikh Barrister Habibu Muhammad Dan Almajiri Fagge, ta gudanar da taron ta domin yiwa kasa da kuma...
Adamawa: Ƴan sandan sun sake ƙaddamar da bincike kan mutanen da aka watsawa acid
Rundunar yan sandan jihar Adamawa sun sake ƙaddamar da bincike kan ƙorafin mutane uku da aka watsawa acid a shekarar 2023 data gabata.
Wannan na...
Jam’iyyar APC a Zamfara ta sake jaddada goyon bayanta ga Shugaba Tinubu a 2027
A garin Gusau, babban birnin jihar Zamfara, jam’iyyar APC ta sake tabbatar da cewa za ta goyi bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin...
An sake nada Buba Marwa a matsayin Shugaban NDLEA
Shugaba Tinubu ya sake Buba Marwa a matsayin Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi NDLEA a tsawon shekaru biyar masu zuwa.
Hakan na...
Yan Sanda Sun Ceto Yara 17, tare da Cafke waɗanda ake Zargin da Safarar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta cafke wasu mutum uku da ake zargi da safarar bilAdama wadanda aka ceto yara 17 daga hannunsu a...
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Kafa Kwalejin Kimiyya da Fasaha a Gaya
Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kafa Kwalejin kimiyya da fasaha wato Polytechnic, a karamar hukumar Gaya, domin bawa bangaren zartarwa damar samar...
ECOWAS da Ansarudden sun haɗa hannu da nufin yaƙar ta’addanci a yammacin Afrika
A ƙarshen makon jiya ne aka kammala taron da ƙungiyar addinin Musulunci ta Ansaruddeen, tare da hukumar gudanarwar ECOWAS su ka shirya a Najeriya...
Matawalle: Wike Ya Ƙi Karbar Shawara
Ƙaramin Ministan Harkokin Tsaro, Bello Matawalle, ya soki yadda Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya gudanar da sa-in-sa da jami’in soja a...
Gwamnatin Tarayya Ta Janye Shirin Karɓar Harajin 15% Kan Man Fetur da Dizel
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dakatar da shirin karɓar harajin kashi 15 cikin 100 da ta shirya fara karɓa kan man fetur da dizel da...
Tinubu Ya Samu Amincewar Majalisa Kan Bashin Naira Tiriliyan 1.15
Majalisar Dokokin Tarayya ta amince da buƙatar Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu na neman ciyo bashi a cikin gida na naira tiriliyan 1.15, domin...

















