Hatsarin Mota A Hanyar Madina Ya hallaka ‘Yan Indiya 42
Indiyawa masu aikin ummara 42 sun mutu sakamakon hatsarin mota da ya faru kan hanyar Madina zuwa Makka
Rahotanni sun ce lamarrin ya faru ne...
A shigar da sarakuna cikin tsarin albashi mafi karanci – Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi Sir Abubakar Sa'ad na III ya roƙi gwamnatin jihar Sokoto da ta shigar da sarakunan gargajiya cikin tsarin biyan mafi ƙarancin albashi...
Za mu kafa gwamnati a 2027 – Sabon Shugaban PDP
Sabon Shugaban PDP, Kabiru Tanimu Turaki, Ya Yi jam’iyyarsa ce za ta kafa mulki a 2027.
Shugaban ya bayyana hakan ne a hirarsa ta farko...
Kotun Bangladesh ta yanke tsohuwar Firaminista Hasina hukuncin kisa
Kotun hukuntan manyan laifuka ta Bangladesh ta zartas da hukuncin kisa kan tsohuwar Firaministar ƙasar Sheikh Hasina bayan samunta da laifin keta haƙƙin ɗan...
Yan’bindiga sun yi garkuwa da dalibai mata 25 a jihar Kebbi
Rundunar yan'sanda tabbatar da kai hari makarantar sakandare ta gwamnati Girls Comprehensive Senior Secondary School mega a jihar Kebbi.
Gidan jaridar Daily Trust ta rawaito...
Za mu tsara kasafin kuɗin 2026 bisa buƙatun al’ummar Sokoto’ ~ Ahmad Aliyu
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu ya ce gwamnatinsa za ta tsara kasafin kuɗin shekarar 2026 bisa buƙatun da al'ummar jihar suka gabatar.
Yayin da yake...
Duk lokacin da na ji labarin cewa an kashe mutum, sai nayi kuka ~...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya ce alhakin gwmanati ne maido da zaman lafiya da haɗin kai a jihar Filato.
Yayin da yake jawabi...
Yan’bindiga sun kashe wani dan siyasa a jihar Zamfara
Yan bindiga sun kashe wani jigon jam'iyyar APC a Zamfara mai suna Umar Moriki a ranar 15 ga Nuwamba, 2025.
An harbe Moriki ne kusa...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Najeriya ta kama Alwan Hassan
Rundunar 'Yan Sanda ta Najeriya ta kama Alwan Hassan, shugaban ƙungiyar Grassroots Initiative Concept, a babban sashen bincike na manyan laifuka (FCID) da ke...
Gwamnatin tarayya ta lalata makomar ilimi a kasar nan-ASUU
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ASUU, reshen Nsukka ta ce Gwamnatin tarayya na lalata makomar ilimi a ƙasar nan saboda rashin cika yarjejeniyar shekarar...

















