Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin.
Shugaban ya tura wasiƙa da...
Trump ya soki gwamnatin Tinubu kan yadda rashin tsaro yake kara tabarbarewa.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da kai hari kan Najeriya, yana mai bayyana kasar bakar fata mafi yawan jama'a a duniya a...
Aƙalla Mutane 500 Sun Mutu a Zanga-zangar Tsadar Rayuwa a Iran
Bayanai daga Iran na cewa aƙalla mutane 500, sun mutu a sakamakon zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, a cewar ƙungiyoyin kare hakkin Ɗan Adam...
Amurka Za Ta Hana Biza Ga ‘Yan Najeriya Masu Hannu A Zargin Kisan Kiristoci
Amurka ta yi barazanar saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasarta ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci kisan...
Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...
WHO ta bayyana cewa An Samu Raguwar Kamuwa Da Cutar Tarin Fuka A Najeriya
Binciken da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fitar a bana, ya nuna cewa akwai raguwar yawan mutanen da ke kamuwa da cutar tarin...
Iran Ta Katse Intanet Yayin Zanga-Zangar Adawa
An shiga rana ta biyar da gwamnatin ƙasar Iran ke ci gaba da katse intanet a faɗin ƙasar, a daidai lokacin da ake ci...
Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba
Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba.
A makon da ya gabata ne mai horar da ƴanwasan tawagar...
Sabon hadin gwiwar AI tsakanin Saudiyya da manyan kamfanonin Amurka
Saudiyya na ci gaba da ƙarfafa dangantakarta da manyan kamfanonin AI na Amurka, inda ta sanar da sabbin yarjejeniyoyi da suka kai biliyoyin daloli....
Gwamnan California ya caccaki hare-haren da Amurka ke kai wa yankin Caribbean
Gwamnan jihar California ya caccaki Amurka kan munanan hare-haren da kasar ke kai wa kan jiragen ruwa da take zargin ana fataucin miyagun ƙwayoyi...

















