Burkina Faso Har Yanzu Ba Ta Saki Jirgin Yaƙin C-130 da Sojojin Najeriya 11...
Burkina Faso Har Yanzu Ba Ta Saki Jirgin Yaƙin C-130 da Sojojin Najeriya 11 Ba — Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa har...
NEMA Ta Raba Kayan Tallafi Ga ’Yan Kasuwar Farm Center
NEMA Ta Raba Kayan Tallafi Ga ’Yan Kasuwar Farm Center
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA ta raba kayan tallafi ga ’yan kasuwar...
Matatar Ɗangote Ta Ƙayyade Farashin Litar Fetur Zuwa N739
Matatar Ɗangote Ta Ƙayyade Farashin Litar Fetur Zuwa N739
Kamfanin man fetur na Ɗangote ya bayyana cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar...
Ba ma amfani da EFCC Wajen Cin Zarafin ’Yan Adawa – Gwamnatin Tarayya
Ba ma amfani da EFCC Wajen Cin Zarafin ’Yan Adawa – Gwamnatin Tarayya
Fadar shugaban ƙasar ta yi watsi da zargin wasu ’yan adawa na...
Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, ministan ya fito fili ya sanar da cewa...
Yayin da zarge zarge ke ƙara ƙarfi kan Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya, Bello Matawalle, ministan ya fito fili ya sanar da cewa duk mai...
Malami bashi da Alaƙa da asusun banki guda 46 da ake zargin sa
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami, ya ƙaryata zargin da Hukumar EFCC take masa cewa yana da haɗi asusun banki...
Bello Matawalle Shine Mafi Dacewa da Ministan Tsaro – Sheikh Gumi
Fitaccen malamin addini, Dr. Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana wannan ra’ayi ne a wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Ya ce...
Kayi Murabus Daga Ministan Tsaro Ko Kuma na Maka ka Kotu -Barista Dantani
Fitaccen lauya, Barista Hamza Nuhu Dantani, ya shawarci Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle, da ya gaggauta yin murabus ko kuma ya fito bainar...
Hukumar ta shirya domin fara ɗaukar sabbin jami’an
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda (Police Service Commission), tare da haɗin gwiwar Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya, ta sanar da fara ɗaukar sabbin ‘yan...
Yaki da Boko Haram ya wuce yaƙin Basasa-Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yaki da ‘yan Boko Haram a Najeriya ya ɗauki tsawon lokaci fiye da Yaƙin Basasa na...
















