Paris: Tsohon Jagoran ’Yan Tawayen Congo Ya Samu Daurin Shekaru 30

0
wata kotu a birnin Paris, ta yankewa tsohon madugun ’yan tawayen Congo, Roger Lumbala, hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari, bayan samun sa...

Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba

0
Fitattun ƴan ƙwallon Najeriya da ba za su buga gasar Afcon ta 2025 ba. A makon da ya gabata ne mai horar da ƴanwasan tawagar...

Burkina Faso Har Yanzu Ba Ta Saki Jirgin Yaƙin C-130 da Sojojin Najeriya 11...

0
Burkina Faso Har Yanzu Ba Ta Saki Jirgin Yaƙin C-130 da Sojojin Najeriya 11 Ba — Gwamnatin Tarayya Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa har...

Shugaban yane Majalisar ta amince da bukatar da gaggawa.

0
Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nufi Majalisar Dattawa da su amince da tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin. Shugaban ya tura wasiƙa da...

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjina wa sojojin Najeriya kan daƙile yunƙurin juyin mulki...

0
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yaba wa "hazaƙa" da dakarun sojin ƙasar suka nuna a ranar Lahadi wajen kare afkuwar juyin mulki a Jamhuriyar...

Amurka Za Ta Hana Biza Ga ‘Yan Najeriya Masu Hannu A Zargin Kisan Kiristoci

0
Amurka ta yi barazanar saka takunkumai da hana bizar shiga ƙasarta ga duk wanda ta samu da hannu a zargin yi wa Kiristoci kisan...

Harin sojin sama ya kashe mutum sama da 40 a kudancin Sudan

0
Aƙalla mutane 41 ne suka mutu a wani harin sama da ake zargin sojoji ne suka kai a Kordofan da ke kudancin Sudan, kamar...

An harbe jami’an Tsaro Na Kasa a Kusa Da Fadar shugaban ƙasar Amurka

0
A ranar 26 ga watan Nuwamba, an harbe sojojin Tsaro na Ƙasa (National Guard) biyu na Amurka a tsakiyar birnin Washington, D.C., nesa kaɗan...

Trump ya soki gwamnatin Tinubu kan yadda rashin tsaro yake kara tabarbarewa.

0
Shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da kai hari kan Najeriya, yana mai bayyana kasar bakar fata mafi yawan jama'a a duniya a...

Ko sojojin Venezuela za su iya fito-na-fito da na Amurka?

0
Zuwan katafaren jirgin ruwa na yaƙi mallakar Amurka mai suna Gerald R Ford, tekun da ke kusa da yankin Latin Amurka na ƙara fito...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts