Home Afrika ECOWAS da Ansarudden sun haɗa hannu da nufin yaƙar ta’addanci a yammacin...

ECOWAS da Ansarudden sun haɗa hannu da nufin yaƙar ta’addanci a yammacin Afrika

251
0

A ƙarshen makon jiya ne aka kammala taron da ƙungiyar addinin Musulunci ta Ansaruddeen, tare da hukumar gudanarwar ECOWAS su ka shirya a Najeriya da nufin haɗa kan malaman addinin musulunci da zamanantar da tsarin karatun allo

Wannan yunƙuri na da nufin yaƙi da tsatsauran ra’ayin aƙida tare da matsalar tsaron da ke addabar yankin yammacin Afrika.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here
Prove your humanity: 5   +   3   =