Home Labarai Shin Abba Gida Gida zasu rabu da kwankwaso?

Shin Abba Gida Gida zasu rabu da kwankwaso?

81
0

A ƙarshen shekarar da ta gabata ne aka fara samun alamun rabuwar gari tsakanin gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ubangidansa a siyasa, Sanata Rabi’u Kwankwaso.

Gwamnan Kano Ya Yaba wa Tinubu Kan Amincewa da Kammala Aikin Titi na Wuju-Wuju Mai Naira Biliyan 47

Alamu Sun Nuna Yiwuwar Ficewar Gwamna Abba Kabir Daga NNPP Zuwa APC

shin Abba

To sai dai da alama a farkon wannan shekarar batun zai tabbata, domin kuwa daga dukkan alamu akwai zato mai ƙarfi na cewa Abba Kabir Yusuf zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa APC.

Jihar Kano ce dai kaɗai inda NNPP ke mulki a Najeriya, don haka wasu ke ganin ficewar Abba tamkar ruguza jam’iyyar ne.

Sai a gefe guda wasu na ganin Kwankwaso a matsayin ”kai kaɗai gayya”, kasancewar shi ya kafa jam’iyyar har ta kai ga samun nasara a Kano.

Sai dai Dokta Ja’e na ganin cewa komawar Abba APC wata sabuwar dambarwar ce APCn kasancewar akwai manyan gwasake a cikinta a Kano

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here
Prove your humanity: 1   +   7   =